Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Ki yanke naman kai ki diga ruwan khal ki wanke da kyau

  2. 2

    Ki dora tukunya ki zuba ruwa daidai namanki in sunyi zafi ki zuba naman kan rago ki kawo jajjagen tarugu da albasa ki zuba ki saka dandano da kayan kamshi ki rufe ki barshi har se ya dahu

  3. 3

    Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes