Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

awa daya
kofi 3 yawan ab
  1. maggi
  2. ajino moto
  3. onga
  4. tomato
  5. albasa
  6. bakar hoda dan kadan

Cooking Instructions

awa daya
  1. 1

    Budi wan nan girki mai dadi daga maman aneesa

  2. 2

    Ki wanki tukunyanki tas sai ki zuba ruwa a tukunya sai ki dora a wuta idan ya tafasa sai ki wanki ki zuba kafin ya dahu sai ki wanki kayan miyanki sai ki markada ki duba ko ta dahu sai ki sauki ki wanki ki turarata san nan ki cigaba da hada miya da farko zaki tafasa nama inya dahu ruwan ya kuni sai ki soya da mai in ya soyu sai ki dauko marka daddan kayan miya shima kisoya sai ki sa magi da onga ajino moto bashi 30 minit komi ya dahu sai ki sauki

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
mrs Sani
mrs Sani @hassy20
on
plateau jos
tukunyana itace madubi na
Read more

Comments

Similar Recipes