Umarnin dafa abinci
- 1
Da fark zaki zuba ruwa a tukunya ya tafasa,zaki gyara wake ki zuba a ruwan yaita da huwa
- 2
Inyadan fara laushi saiki zuba shinkafa a ciki tayi parboiled,saiki tsane a kwando
- 3
Saiki tafasa nama ruwan naman ki ajiye a gefe,saiki soya naman inya soyu ki zuba kayan miya shima ya soyu
- 4
Sannan ki kawo shinkafa da waken da kika tsane ki zuba sinadarin dandano ki juwya ba cakudawa ba,har kayan miyan subi ko ina
- 5
Saiki yanka albasa ki zuba a sama,kibari abincin yariraru,shikenan
- 6
Agefe kuma kinyanka G,beans da carrot ki tafasa su,sai ki zuba ruwan naman a cikin kayan miyan da kika soya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
White rice,irish and vegetable soup
Gaskiya naji dadin shi sosai, musamman dana hada da zobo mai sanyi Marners Kitchen -
-
Fried rice with potato
Wannan girkin yayi santi sosai, oga ya yaba sosai, nasamu yabo Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10554674
sharhai