Ganyen cin abinci (local salad)

deezah
deezah @cook_18303651

Yana karama abinci ddi kuma yana kara lafiya ajiki

Ganyen cin abinci (local salad)

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yana karama abinci ddi kuma yana kara lafiya ajiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Latas
  2. Albasa
  3. Kwai
  4. Lemun tsami
  5. Maggi
  6. Tumatir
  7. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke latas da tumatir da albasa

  2. 2

    Seki yanzu kanana kisa a bowl

  3. 3

    Seki zuba mangyada a small bowl kisa maggi da lemun tsami

  4. 4

    Seki juya da kyau seki yanka kwai shima kisa acikin ganyen

  5. 5

    Seki zuba mangyada da kika juya da mggi asaman latas din

  6. 6

    Seki juya su kica kuda seci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deezah
deezah @cook_18303651
rannar

sharhai

Similar Recipes