Patato salad

Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
Jakara Yan Gurasa

Yanada dadi kuma yana kara lpy sosai

Patato salad

Yanada dadi kuma yana kara lpy sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Kwai
  3. Bama
  4. Kwokwanba
  5. Albasa
  6. Tumatir
  7. Lemon tsami
  8. Magi
  9. Gishi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko saki sanu salad dinki mai kyau kiyankashi manya sai ki wanke kamar so uku a na uku kisa gishiri ki wanke sai ki kara wankewa

  2. 2

    Sai ki samu kwano kizuba salad din kisaka tumatir da kwokwanba da albasa da dafaffan dankalinki da kika yankashi kanana kisaka bama da lemon tsami da magi ki juya sai ki zuba a faranti

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes