Tuwon semo da miyar guro

Pinky beauty
Pinky beauty @cook_18490890

#hauwa tuwo shine zabina a koda yaushe

Tuwon semo da miyar guro

#hauwa tuwo shine zabina a koda yaushe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Semo rabin leda
  2. 5Guro
  3. Kayan dandano
  4. Mai
  5. 2Daddawa
  6. Kayan miya
  7. Soyayyen nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tafasa ruwa a tukunya ki dauko muciya kina zuba gari kina tukawa har yayi karfi se ki rufe har ya sulala ki qara tukawa ki kulla a leda kisa a kula

  2. 2

    Ki gurza guro ki gyara kayan miya a nika

  3. 3

    Ki soya mai da albasa a zuba ruwa da dandano a saka guro a bari ta dahu

  4. 4

    Ki soya mai ki zuba kayan miya ki soya su da maggi in sun soyu kisa soyayyen nama

  5. 5

    In kin tashi ci se ki zuba miyar guro da miyar ja kici su tare

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Pinky beauty
Pinky beauty @cook_18490890
rannar

Similar Recipes