Umarnin dafa abinci
- 1
Dafrko ndora ruwa atukunya ytfsa agefe kuma ndama semo na da ruwan sanyi shibaiyi kauri b shi baiyi ruwa sainxo naxuba akn wannn tafashashen ruwan ndingajuyaawa saina rufesa for 10 saindawo nxo ndauko wani grin semon ntuka inyi insa mai kdan ahka ngma tkwa nrufe ydawo ntsahon 5mnt dga nn nsauke nakara tukawa nkwashe aledaa
- 2
Itakuma miyar n jajjaga kyn miya na attaruhu da tumatir da albsa sai grlic da ginger kdan ndora manja na ahta yyi xafi ndauko wann kyn miyar nxuba nsoyasu sai nsa ruwa kdan agefe kuma nsamu egushina nsa aturmi na ynka msa albsa da yaawa tdinga dkashi sosai hrsaida y kirbu sann sainxo nsa amiyar ndinga soyashi dgann nsa mggi na dsauran spice byn y a soyu sai na sa allayhu na rufe dga nn nsaukee
- 3
Wannn miya yyi ddi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Tuwon semo da miyan ayoyo (ewedu)
Wannan tuwo Yana da Dadi musamman ga iyayen mu sabida ko ba'a tauna ba za'a hadiyeYayu's Luscious
-
-
-
Tuwon semo miyar danyen zogale
Wannan miyar tana d Dadi kwarae ga Kuma Kara lafiya a jiki Zee's Kitchen -
Tuwon semo
Maigidana yana son tuwo miyar kubewa shiyasa nake yawan yi kuma yayi dadi Hannatu Nura Gwadabe -
-
Tuwon semo da miyar agushi
#iftarrecipecontest mutane da yawa sunason cin tuwo idan ansha ruwa, anyi sallah, shine na yi mana wannan tuwo,kuma mafi yawan lokaci idan mutum ya cika cikinshi da abinci bazaiji yunwa ba har ayi sahur, ga dadi ga kara lafiya kuma ga amfani a jiki, kema zaki iya gwadawa yar uwa don faranta ran iyali Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
Tuwon semo miyar kubewa danya
Na Dade banyi me talge ba se yau nace bara nayi.Nayi da danyawa saboda na kaiwa in-law na. Ummu Aayan -
-
-
-
-
-
-
-
Tuwon semo miyar kubewa busheshe
Maigidana yana son tuwo musamman miyar kubewa yana jin dadin ta sosai.#sahurrecipecontest Deezees Cakes&more -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai