Farfesun kifi

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Iyalina sunajin dadin farfesu , sun yaba sosai, harda sude hannu.💃💃💃

Farfesun kifi

Iyalina sunajin dadin farfesu , sun yaba sosai, harda sude hannu.💃💃💃

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti sha biyar

Umarnin dafa abinci

minti sha biyar
  1. 1

    Zaki wanke kifinki da gishiri ko lemon tsami, ki tsaneshi, ki barbada mai maggi kadan.

  2. 2

    Sai ki jajjaga tarugu ki daka kayan kamshi da garlic kadan.ki yanka albasa ki aje.

  3. 3

    Ki zuba kifinki a tukunya ki zuba jajjagen da maggi da manja, basai kin soya manja ba, sai ki barshi idan ya tausa sai ki zuba tumatir da curry da albasa ki juya su hade sai ki barshi kamar minti goma sha biyar amma wutan kar yayi yawa, sai ki sauke.

  4. 4

    Aci dadi lfy😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes