Patan doya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Alaiyahu
  3. Nama
  4. Cry fish
  5. Manja
  6. Spiece
  7. Kayan miya
  8. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    DA farko zaki fere doyanki ki yankashi kanana ki aje a here sai ki jajjaga kayan miyanki ki aje sai ki daka garlic DA cryfish DA danyan citta ki aje ki dakko Alaiyahu ki yanka ki wanke ki aje sai kiyanka namanki kanana ki aje a gefe

  2. 2

    Zaki dakko tukunyarki dora a wuta sai ki zuba manjan ki ki soya sai ki zuba wannan naman naki da kika yanka ki dan so ya shi saiki zuba kayan miyanki da su cryfish dinki ki soya sai ki dakko ruwa ki zuba ki dakko doyanki ki zuba da su Spiece dinki sai ki rufe yayi ta nuna in ya nuna sai ki fasa kwai a ciki ki juya sai ki dakko wannan aliyahun ki suba ya na nuna sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umar Baba Fatima
Umar Baba Fatima @cook_16737563
rannar

sharhai

Similar Recipes