Tuwon shinkafa da miyar zogale da gyada soyayya

Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
Jos

Tuwon shinkafa da miyar zogale da gyada soyayya

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafan tuwo
  2. Zogale
  3. Gyada
  4. Tumatir
  5. Albasa
  6. Sinadaran dandano
  7. Sinadaran kamshi
  8. Manja
  9. Attaruhu
  10. Soyayyen nama

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki gyara shinkafan tuwo ki wanke ki shanya ta bushe....ki dora ruwa a tukunya idan ya tafasa ki zuba shinkafan ki barshi yayita yi har ruwan ya shanye sai ki tuqa ki rufe ki rage wuta ya sulala sannan ki sake tukawa ki kwashe

  2. 2

    Ki zuba manja a tukunya idan yayi zafi ki zuba yankakkiyar albasa da jajjagen attaruhu da yankakken tumatir ki soya sama sama sannan ki zuba gyada(soyayya) sai ki xuba kayan dandano da kamshi ki zuba nama ki soya su

  3. 3

    Sai ki zuba ruwa kadan idan yatafasa ki zuba gyararran zogalenki ki gauraya ki barshi ya nuna

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes