Tuwon shinkafa da miyan zogale

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafar tuwo
  2. Zogale
  3. Kayan miya
  4. Nama
  5. Albasa
  6. Gyada
  7. Daddawa
  8. Mai
  9. Maggi
  10. Gishiri
  11. Kayan kamshi
  12. Kanwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke shinkafar tuwon ki saiki jikata da ruwa tsahon 30 minutes to 1 hours saiki daura ruwa a wuta ya tafasa saiki tace shinkafar tuwon nan ki juye har zuwa time din da zata dahu ki saka muciya ki tuka saiki dada rufeshi ya turara tsahon 3 to 5 minutes saiki kara tukawa saiki kwashe koki malmala da koko koki nade a leda.

  2. 2

    Zaki wanke namanki ki daura a wuta ki zuba ruwa da albasa da yawa sai maggi da gishiri da dan kayan kamshi ki rufe saiki gyara kayan miyanki kadan bada yawa ba kiyi Blanding saiki bude naman nan ki juye kayan miyan ki jujjuya ki zuba mai kadan ki rufe saiki daka gyadar ki ki bubbushe dusar itama ki juye kan miyar saiki daka daddawar ki 1 itama ki juye acikin miyar saiki kara ruwa ki rufe tayita dahuwa har zuwa time din da kika ga ya kamata ki kara maggi.

  3. 3

    Saiki gyara zogalen ki ki wanke ki ajiye cikin quallender har zuwa time din da zakiga miyarki tayi kauri saiki juye zogalen nan ki rage wuta ki jika kanwar ki kisaka kadan ki rufe har zuwa time din da zakiji zogalen ya dahu shikenan kin gama tuwon shinkafa miyar zogale saici.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
on
Kano
I was born in kano state
Read more

Comments

Similar Recipes