Tuwon shinkafa miyar zogale

Ceemy's Delicious
Ceemy's Delicious @ceemys_delicious
Zoo Road Kano Nigeria

#Oct1st
Wannan girki na gargajiya neh acikin kasata Nigeria yankin Arewa, sannan wannan girki yana kara lpy.
I pledge to Nigeria my country
To be faithful, loyal and honest
To serve Nigeria with all strength
To defend her unity, and uphold her honour and glory
So, help me God.

Tuwon shinkafa miyar zogale

#Oct1st
Wannan girki na gargajiya neh acikin kasata Nigeria yankin Arewa, sannan wannan girki yana kara lpy.
I pledge to Nigeria my country
To be faithful, loyal and honest
To serve Nigeria with all strength
To defend her unity, and uphold her honour and glory
So, help me God.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dora ruwa akan wuta sannan ki wanke shinkafarki, idan yayi zafi sai ki xuba shinkafarki ya dahu, idan ta dahu sai ki tuka tuwon. Shikenan kin gama tuwon shinkafa.

  2. 2

    Sai ki tsinke zogalenki ki wanke shi.

  3. 3

    Sannan ki wanke attaruhu ki jajjaga sannan ki yanka albasa.

  4. 4

    Sai ki xuba mai a tukunya idan yayi zafi sai ki zuwa albasa ki juya sannan ki xuwa attaruhu ki saka maggi da spices sai ki xuba zogalen. SShikenan kin gama miyar zogale amma ba'a sa zogale sai daga karshe.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ceemy's Delicious
Ceemy's Delicious @ceemys_delicious
on
Zoo Road Kano Nigeria
my name Sumayyah Tahir Ibrahim, I live at zoo raod ja'oji, cooking,reading and research are my hobbies.
Read more

Comments

Similar Recipes