Miyar kaza da dankalin turawa

Aunty Subee
Aunty Subee @suwaiba26755
Kano State

Miyar kaza da dankalin turawa

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza guda daya
  2. Dankali guda Goma
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Maggie
  6. kori
  7. Gishiri
  8. Mai nagyada
  9. kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kazarki da lemon tsami seki tas

  2. 2

    Seki sakata a tukunya kisa mata magg albasa gishiri kayan kamshi seki dorata akan wuta harseta dahu seki sauke

  3. 3

    Sekizo kigyara kayan miyarki ki markada a bulanda seki dora a su harsemun dahu

  4. 4

    Sekisa Mai dakika soya da albasa da magg gishiry kayan kamshi duk kisa

  5. 5

    Seki dakko kazarki da ruwan tafasar kazar kixuba akan miyanki sekisa dankaki da kika fara bashi tsoro shima duk kihada seki rufe bayan minti 10 seki sauke

  6. 6

    Anacinta da shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aunty Subee
Aunty Subee @suwaiba26755
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes