Farfesun kaza

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Parpesucontest#kaza tana kara lfy ajikin dan adam sosai namanta baida illa

Farfesun kaza

Parpesucontest#kaza tana kara lfy ajikin dan adam sosai namanta baida illa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kazar ki sannan ki sulalata da kayan kamshi da dandano,

  2. 2

    Zaki soyata sama sama sannan ki jajjaga attaruhu kisa ki yanka albasa ki zuba akai kaza ki kara dandano dasu kayan kamshi kisa ruwa kadan ki rufe idan yayi ki yanka koren tattasai akai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes