Farfesun kaza

Ummy b Mahmoud
Ummy b Mahmoud @cook_16464329

Farfesun kaza qirkine mai dadin ci #farfesurecipecontest

Farfesun kaza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Farfesun kaza qirkine mai dadin ci #farfesurecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Mai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Kayan kamshi
  6. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke kazata na ajiye gefe

  2. 2

    Na dauko tukunya nasa manja kadan nasa jajjaqen attaruhu da albasa na soya sama sama

  3. 3

    Nasa ruwa kadan nasa kayan dandano da kayan kamshi na rufe daya tafasa nasa kaxata na kara duk abinda nake bugata na kayan dandano da kayan kamshi na yanka albasa na xuba na rufe

  4. 4

    Data dahu romon yamin kaurin da nakeso nasauke

  5. 5

    Xaa iyaci da bread ko aci haka akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummy b Mahmoud
Ummy b Mahmoud @cook_16464329
rannar

sharhai

Similar Recipes