Umarnin dafa abinci
- 1
Ki surfa waken ki,saiki wanke ki fitar da dusar,sai ki saka albasa da tarugu ki markada
- 2
Zuba kayan dandano da mai ki juya sosai,sai ki qulla qullun waken a Leda
- 3
Zaki daura ruwa suyi zafi sai ki jefa alalar a ciki ki rufe da marufi,ki barta ta dahu sosai sai ki sauke
- 4
Ki soya mangyadan ki,sai ki zuba mishi yaji a ciki sai ki motsa,kici tareda alalar ki.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Alala
A rayuwata inason alala kuma ban gajiya da cinta, ina sarrafata kala kala wannan hadin na ba'a ba yaro Mai kyuiya. Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Alala da miya kifi
Mamana tanason alala shiyasa nake yimita ita saboda waken yanada amfani GA lpyrt #3006 habiba aliyu -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10681207
sharhai