Shinkafa da wake me mai da yaji
Kitchenhuntchallenge
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara wakenki kiwanke kisa awuta kidafa idan yadafu kitsiyaye ruwan ki ajiye a gefe
- 2
Kiwanke shinkafanki kisa aruwan daya tafasa kidafa idan yayi rabin nuna kitsiyaye ruwan kisa wani wato 'perboiling' kibarshi ya karasa dahuwa
- 3
Kiyayyanka green pepper,tattasai da albasa ki ajiye
- 4
Idan shinkafan ya dahu aci da wake,mai,yaji da yankakken tarugu da albasan da magi,aci lfy😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Shinkafa da wake
Garau garau inji kanawa, inajin dadin Shi Kuma iyalina suna kasancewa cikin annashuwa idan na girka #kitchenhuntchallenge Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Shinkafa da mai da yaji
Fara da mai abincin ganta🤣😂 amma idan yaji veggies ba laifi akwai dadi#kanostate#teamkano Sam's Kitchen -
-
Shinkafa da wake
shinkafa da wake favourite dina kenan a gsky inason sa dayawa dan bana gajiya dashi ditijjerni96(k T A) -
-
Shinkafa da wake
Ko bance komai ba nasan kun san dadin shinkafa da wake da salad😋😋 #teamkano long time no post ga wannan kafin na dawo dukka 😁 naga hangout na yan sokoto y burgeni bana son muma yan kn muyi missing shysa🤣😂💃💃💃 Cookpad Admins Allah y kara daukaka🥰 Sam's Kitchen -
-
-
-
-
Shinkafa da wake me karas
Ina son shinkafa da wake iyalina ma haka suna murna sosae duk ranar d na girka💃 Zee's Kitchen -
-
-
Shinkafa da wake
Um abincin katsina ga Dadi ga bansha awa .Kuma inayinsa don marmari .gashi ina bala in sonsa sosai .ina dafashi da Rana Hauwah Murtala Kanada
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10732468
sharhai