Alala da miya kifi

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

Mamana tanason alala shiyasa nake yimita ita saboda waken yanada amfani GA lpyrt #3006

Alala da miya kifi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Mamana tanason alala shiyasa nake yimita ita saboda waken yanada amfani GA lpyrt #3006

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Tattasai Albasa Tarugu
  3. Kifi
  4. Mai
  5. Gishiri
  6. Tafarnua

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko idan kika gyara waken saikisa Tarugu tattasai Albasa garlic kibada a markado miki bayan Ki Dora ruwa a wuta saiki xuba Maggi mai da gishiri saiki kulle kisa a tukunya Ki Rufe idan ta dafu saiki sauke.

  2. 2

    Ki gyara kayan miya Ki aza a wuta Ki saka kayan kanshi idan sun gisdu saiki xuba kifi da yayi saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes