Umarnin dafa abinci
- 1
A sirfa wake a wankeshi tas a cire hancin sai a gyara albasa da attaruhu a zuba cikin waken a sake daurayewa sai a markada sannan a zuba manja maggi gishiri a buga shi sosai sai a zuba a cikin gwangwani a dafa
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Alala
Inaso Alale sosai, amfanin sa kanwa a cikin kullin alala Yana Hana ciwon ciki, wasu in sunci wake Yana sasu ciwon ciki, sannan ya nasashi yai kyauseeyamas Kitchen
-
-
-
-
-
-
-
-
Alala da sauce
Alala, Alale ko kuma Moi moi duk abu daya ne abincine na gargajiya mai Dadi🥰😋#teamyobe#kanostate Sam's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Alala
A rayuwata inason alala kuma ban gajiya da cinta, ina sarrafata kala kala wannan hadin na ba'a ba yaro Mai kyuiya. Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
Alala
Alala nada dadi sasai kuma yana gida jiki munasan alala nida yan uwana sabida yana kawatar damutane sosai sabida dadinshiRukys Kitchen
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8305221
sharhai