Kuskus da miya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15minti
abincin mutum 4 yawan abinchi
  1. 1Kuskus leda
  2. Mai cokali5
  3. Salt kadan
  4. Ruwa cup 2
  5. Miyar dage dage da nama

Umarnin dafa abinci

15minti
  1. 1

    Ya tafasa nazuba gishiri kadan sannan nazuba Mai sai inzuba kuskus Idan ruwa yasha kansa sosai zan tsiyaye ruwan narage wutar aturara.

  2. 2

    Yadahu zan sauke zan kwashe ahankali nazuba afaranti zansa miya acida ita shikenan angama kuskus da Miya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes