Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFlour
  2. 6 tbsButter
  3. 3 tbsSugar
  4. Salt 1/4 tspn
  5. 11/2 tbsBaking powder1
  6. Meat
  7. Attaruhu
  8. Albasa
  9. Maggi
  10. Curry
  11. Onga
  12. Mai
  13. 1/2 cupRuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki sa flour a bowl kisa butter ki motsa sosai kisa gishiri kadan sugar baking powder ki juya ki sa ruwa kadan ki kwaba kiyi kneeding sosai sai kiyi ball kananu da dough din sai ki rufe.

  2. 2

    Ki samu namanki ki tafasa shi da kayan kamshi da albasa ki daka shi sai ki jajjaga attaruhu da albasa sai ki hade su a frying pan ki soya kisa maggi, curry, onga, ki sauke.

  3. 3

    Sai ki dauko fulawarki ki murza sai ki samu abu ki fitar circle shape ko kiyi using meat pie cutter ki fitar sai ki samu gafen fulawar kisa ruwa sai kayan hadinki ki danne da fork, sai ki soya.

  4. 4

    NOTE:zaki iya sa dankali acikin filings dinki ko kiyi using minced meat.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateemerh's cake nd more
rannar
KANO
I love cooking 🍽
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes