Stir Fried couscous

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Couscous kofi biyu
  2. Ruwa kofi biyu da rabi
  3. 4Oil cokali
  4. 1 tspCurry
  5. Gishiri kadan
  6. 1/4 cupPeas
  7. 4Carrot
  8. 2Koren tattasai
  9. 4Attarugu
  10. 2Albasa
  11. 2Ayaba
  12. 3Seasoning

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba ruwa a tukunya kisa mai cokali biyu, gishiri kadan

  2. 2

    Sai ki daura a wuta idan ya tafasa sai ki zuba couscous, ki saukar ki ajiye a gefe

  3. 3

    Ki samu wani tukunya kisa mai da albasa idan ya fara soyuwa kisa Attarugu da sauran veggies din

  4. 4

    Kisa curry da seasonings sai ki soya idan ya soyu sai ki dauko wannan couscous din ki juye aciki

  5. 5

    Ki juya ko ina ya hade, shikenan sai ki saukar ki zuba a plate, ki yanka ayaba kisa

  6. 6

    Note: peas din zaki zuba ruwan zafi a ciki ki barshi yayi minti 10, kafin kiyi using

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes