Soyayyar rama

Fatima Zahra
Fatima Zahra @cook_18357515
Sokoto

Girkin na marmari ga kuma dadi

Soyayyar rama

Girkin na marmari ga kuma dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Seki dauko abun suya ki aza saman wuta kisa mai kadan ki zuba attaruhu da albasa idan ya dan soyu seki zuba rama kiyita juyawa kina zuba maggi da daddawa har ta fara soyuwa seki kulleta sbd ta dahu da kyau.

  2. 2

    Idan ta dahu seki bude ki duba idan yayi yadda kikeso seku sauke.Aci lfy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @cook_18357515
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes