Taliyar yara da dafaffen kwae

Fatima Zahra
Fatima Zahra @cook_18357515
Sokoto

Girki domin yara

Taliyar yara da dafaffen kwae

Girki domin yara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Attaruhu
  2. Albasa
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Daga nan seki samu wani kwanu daban kisa dahuwar kwae Shima ba dadewa yakeyi ba,seki zuba taliya ki bata wasu mintuna saboda ta dahu,dae dae lkcn kwae ya dahu a bare bawar kwan se a sauke,aci lfy

  2. 2

    Zaki zuba kayan miyanki a tukunya daga nan seki zuba ruwa ki sa maggi da curry se a kulle tukunya ya tafaso.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @cook_18357515
rannar
Sokoto

sharhai

Fatima Zahra
Fatima Zahra @cook_18357515
Da safe ana iya girka wannan abincin

Similar Recipes