Soyayen Bredi da kwai

Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
Kaduna State

#kitchenhuntchallenge Mutane kullin anacin bread da tea amma sai aita gajiya dashi. Yakamata mudan ringa sarrafa abincinmu zuwa nauiyaka daban daban don muringa jin dadinshi saboda haka nakawomaku yadda zaki sarrafa breadi da kwai a hanya mai sauki. Gashi kuma komai step by step nabiyo maku dashi wani abun ma sai kun gwada wannan sunashi Try it and thank me later #kadunastate

Soyayen Bredi da kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#kitchenhuntchallenge Mutane kullin anacin bread da tea amma sai aita gajiya dashi. Yakamata mudan ringa sarrafa abincinmu zuwa nauiyaka daban daban don muringa jin dadinshi saboda haka nakawomaku yadda zaki sarrafa breadi da kwai a hanya mai sauki. Gashi kuma komai step by step nabiyo maku dashi wani abun ma sai kun gwada wannan sunashi Try it and thank me later #kadunastate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Bread
  2. 7Kwai
  3. 1Maggi
  4. 2Man gayada ludayi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki samu bead dinki kibareshi a Leda kamar haka

  2. 2

    Saikisamu wannan wukar wato wukar yanka breadi

  3. 3

    Sai ki yanka breadin kamar haka

  4. 4

    Kisamu kaskonki wato frying pan saiki daura akan wuta inyai zafi kizuba mangyada kibari yai zafi kamar haka

  5. 5

    Saiki samu kwanki ki fasa a roba

  6. 6

    Kizuba maggi daya acikin kwan

  7. 7

    Saiki kada kwan ki dauko bread daya ki tsoma kiciro

  8. 8

    Inkinciro zaiyi kamar haka

  9. 9

    Saiki juya dayan gefen kitsomashi shima

  10. 10

    Inya futo zaiyi kamar haka

  11. 11

    Haka zakiyita yima dukka bread din sai ki jerasu akan frying pan din kamar haka kuma kikula karki cika mai don ba a bari yasha mai

  12. 12

    Sai idan gefe daya yasoyu, saiki juya zuwa dayan gefen shima yasoyu

  13. 13

    Inuasoyu saiki zubashi a gwagwa kamar haka

  14. 14

    Daga nan ki serving a plate kamar haka. Za ki iyacin bread din da tea

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
rannar
Kaduna State
I enjoy cooking in fact its my hubby. my only wish is to create recipes of my own which am aiming at now
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes