Shinkafa da salak

Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
Kano

#1oct independence day murnar ranar yancin kai

Shinkafa da salak

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#1oct independence day murnar ranar yancin kai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
mutum 1 yawan a
  1. Salak
  2. Shinkafa
  3. Jar miya

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Nadura ruwa yatafasa zanwanke shinkafa zanzuba zanbar ta 15 insa ruwa intsane ta IN maida ita taturara.

  2. 2

    Nawanke salak nasa Salt na nasake wankewa nayanka nasa ruwa nawanke nasa amataci yatsane. Gashi na dauko faranti nazuba shinkafa atsakiya salad gefe da gefe nayi miya zanci da ita.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes