Hadin kunu

Um_esha
Um_esha @cook_18562409

😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3mintuna
  1. Gero 1/2 kofi
  2. alkama 1/2 kofi
  3. farar shinkafa 1/2 kofi
  4. waken suya 1/2 kofi
  5. gyada 1/2 kofi
  6. sukari
  7. madara

Umarnin dafa abinci

3mintuna
  1. 1

    A hade hatsin a wanke a gyara a busar da shi,a niqo a tankade

  2. 2

    A dama da ruwan sanyi sai a saka a wuta a kara ruwan zafi ayi ta juyawa har ya dahu sosai,sai a zuba sukari da madara a sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Um_esha
Um_esha @cook_18562409
rannar

sharhai

Similar Recipes