Kayan aiki

30mintuna
mutane 6 yawan abinchi
  1. 4 cupsgyada
  2. 1 cupFarar shinkafa
  3. 1/2 cupalkama
  4. Lemon tsami (optional)
  5. Cinnamon (optional)
  6. Sugar

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki tanadi shinkafar ki ki jika ta na tsahon 1hr itama alkamar ki jika ta se gyadar itama ki jika ki furfa ki wanke ta tas duk ki cire bayan

  2. 2

    Seki hada shinkafar da gyada kisa a blender ki nika suyi laushi sosai seki tace su da matsachi ita kuma alkamar zaki fara sakata a kunya da ruwa ki kunna wuta ta fara dahuwa san nan seki zuba su gyadar kita juyawa harse yayi kauri idan kinaso seki jefa cinnamon stick a ciki idan ya dahu seki cire yana kara mishi kamshi ne sosai

  3. 3

    Sekiyi serving wanda yakeso yasa lemon tsami da sugar to taste. Gashi nan nayi da fanke recipe din fanke zezo a next post

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

Similar Recipes