Water melon milk shake

Eshamdee's Kaana @eshamdee
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki samu kankana me kyau ki bare, seki dan saka ruwa ki blending ki tace. Ki saka madara ta ruwa da sugar dai dai yanda kikeso. Seki saka a fridge yayi sanyi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Watermelon milk shake
Kankana wani nau' in fruit ne mai muhimmanci a jikin dan adam ga magunguna da take,wannan watermelon milk shake akwai dadi ga shi kuma natural drink ne.saboda haka 'yar uwa ki gwada zaki ji dadinshi da ke da yara da mai gida👌😋 Ummu ashraf kitchen -
-
-
-
-
Lemon kankana
Wannan hadin yn d dadi a baki kwarae da gsk ga Kuma lafiya a jiki sannan bashi da wahalar yi #LEMU Zee's Kitchen -
Strawberry milk shake/ ice cream
Wannan hadin zaki iya barinsa yayi kankara kimaidashi ice cream zakuma ki iya shansa a haka Meenat Kitchen -
-
-
Milk Candy
#teamcandy. Wannan candy akwaishi da matukar dadi kuma yarana nason zuwa dashi makaranta har surabama kawayensu, har malamam makarantar suka nemeni da inrikayin nasaidawa, ganin inada baby karama kuma abun zaimani yawa nabasu hakuri, can idan ba'arasaba, inayi kawai na aika masu kyauta, wannan ma candy nayine domin yara da kuma malamai, saikuma ga challenge nan shine nace bari nayi amfani dashi. Mamu -
Lemun mango da kankana
#EPPC yarana suna son lemun mango shiyasa nake sarrafata tafanni daban daban sbd suji dadinsa sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Kids fruity milk shake
#Childrendaywithcookpad, banji dadiba jiya bansan mai yasamu network dinaba, nakasa dora girke girken danayi, wannan na daya saga ciki, duk dahaka nace bari na dora yau, ina kara taya yara murna domin ranarsu ce. Mamu -
-
Milk cracker
Milk cracker Na da dadi sosai GA saukin yi,gashi baya Shan mai.sannan zaki iya cinsa haka ba sai kin hada da mahadi ba,gashi da auki.sai kin gwada,zaki iyama yara suje skul dashi ,kin huta da bada kudin break. R@shows Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
Hadin Kankana
Wannn hadin ba'a Magana yana da dadi sosai sannan kuma ga saukar d ni'ima ga mace hadi ne na musamman Umm Muhseen's kitchen -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10832507
sharhai (2)