Dublan

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Haleema Babaye
Haleema Babaye @cook_18186737

Wananan girki na dublan yayana da dadi musamman wajan biki ko taron suna haka yara najin dadin sa

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa gwangwani 2
  2. Zuma
  3. Lemon tsami
  4. Kwai karami rabi
  5. Ruwan kwabi
  6. Bakar hoda karamin cokali daya
  7. Yeast cokali data
  8. Butter cokali daya
  9. Cutter domin cire shape

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu kwano me kyau sai ki tandake filawarki sai ki zuba sai ki zuba yeast da butter ki gauraya sai ki saka gishiri kadan sai ki gauraya sai kawo bakar hoda Lisa sai kawo ruwa ki kwaba kwabin kamar na meatpier sai ki barshi kamar 10 mint sai ki samo abu ki Murza sai like saka cuter kina cirewa ko kiyi shape din da like so sai ki sami mai ki soya idan kiika gama sai ki zuba Zuma da lemon tsaminki a wani abun ki gauraya sai ki zuba a kai shike nn

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Haleema Babaye
Haleema Babaye @cook_18186737
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes