Soyayyir taliya da ganye da kaza

habiba mai atamfa
habiba mai atamfa @cook_18480856
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Kayan miya
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Kayan kamshi
  6. Sai hadin salad
  7. Sai kaza

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fara soya taliya bayan ta soyo nazuba amatsami ta tsane n

  2. 2

    Daga nan sai nazo na soya kayan miya tare da ko mai da komai bayan nan na tseda ruwan girki

  3. 3

    Da yatafasa sai na kawo taliyar nan na zuba ya cigaba da dahuwa bayan ta daho sai na sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba mai atamfa
habiba mai atamfa @cook_18480856
rannar

sharhai

Similar Recipes