Taliya da miya da salad

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Soyayyiyar miya
  3. Ganyen salad
  4. Tumatur
  5. Cucumber
  6. Albasa
  7. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A dora tukunya a wuta da ruwa me kyau, idan ya tafasa sai a zuba taliya abarta ta dahu, sai a tace a gwagwa a daurayeta da ruwa adan zuba mata mai a jujjuya dan kar ta ca6e, sai a zuba asa miya da salad.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes