Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Lettuce (latas)
  2. Tumatur
  3. Albasa
  4. Cucumber
  5. Mayonnaise
  6. Bake beans

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke latas dina da gishiri da yanka,na yanka tumatur da Albasa da cucumber.

  2. 2

    Sai na zubasu cikin plate na fara zuba latas sannan cucumber na zagaye plate da ita a tsakiya nasaka tumatur da Albasa sai na zuba bake beans da mayonnaise.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 Hamna muhammad
Hamna muhammad @28199426A
rannar

sharhai

Similar Recipes