Soyayyan kwai

Ummie's kitchen @cook_18943938
yar uwa idan zaki suya kwai karki kada ki soya shi haka dadi gare ta
Soyayyan kwai
yar uwa idan zaki suya kwai karki kada ki soya shi haka dadi gare ta
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba mai a frying pan idan yayi zafi sai ki fasa kwai akai kidan barbada mishi maggi ki soya,idan bayan ya soyu sai ki juyo daya bayan ki soya
- 2
Kamar haka
- 3
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Soyayyan kwai da vegetables
Zaki buga kwai guda biya sai ki sashi a cikin frying da man kwakwa ko olive oil rabin chokali. Ki soya a low heat sai ki saka vegetables dinki wanda kikayMohammed Rukaiya
-
-
-
Miyan zogale da wake
Wannan miyan akwai dadi sosai, yar uwa ki gwada ki bani labariFatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
-
Wainar fulawa
Idan Zaki soya wainar fulawa,kina zuba kullin to ki rufe ta tafi saurin soyawa sakina Abdulkadir usman -
Miyar kwai da soyeyyar doya
Idan ina jin kiwar soya doya da kwai wannan hanyar nake bi don saukakawa kaina aikimama's ktchn
-
Awara da kwai
Idan kingaji da soya awara a ruwan mai toga dabara ki soyata acikin ruwan kwai ki yanka mata sinadaran dadi kuci kayanku. Meenat Kitchen -
Baked moimoi
Wannan alala dadi gare shi, yar uwa ki gwada dashi domin jin dadin iyalinki. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
Soyayyar doya da kwai
Ina bin wannan hanyar wajan soya doya ta domn nafi Jin dadinta Kuma kwai Yafi Zama jikin doyar akan deep-fried sakina Abdulkadir usman -
Soyayan burodi da kwai
Soyayan burodi abinci ne mai matukar dadi musanman idan aka hada shi da shayi mai na'a na'a kuma yana dadi yayin da kake sahur ga rike ciki mai gidana yana son shi sosai haka yarana #sahurrecipecontest @Rahma Barde -
-
-
-
Stuff potatoes
Yau idea din ta tafi ne akan yanda ake sarrafa dankalin turawa. Ba wai kullum ki soya da kwai ba haba hajiya, sarrafashi ta wannan hanyar ki Sha mamaki. Ga Dadi ga sauki. #FPPC Khady Dharuna -
Awara da kwai
Ko kin San edan kk ajiye awara a fridge duk sanda xk Yi amfani da eta kk sake tafasa ta tana dawowa kamar sabuwa kamar a lokacin aka tafa? Edan baki sani b ki gwada Yar uwa #gargajiya Zee's Kitchen -
-
Awarar kwai
Ina matukar son kwai Shiyasa nake bincike domin nemo hanyoyin sarrafa shi😋😋 Umm Muhseen's kitchen -
-
Soyayyan plantain
Giskiya inason plantain iyalina ma sunasonshi sosaiii ga Dadi ga saka annushuwa ga Karin lfy ki soya kuji abinda nake gaya muku💓 Nasrin Khalid -
Soyayyen makani da sauce (fry cocoa yam)
#Kitchenchallenge yar uwa kisan ana suya makani wannan hanya dana bi yanada matukar dadi kuma ana sarrafa makani nau'i nau'i Nafisat Kitchen -
-
-
Soyayyen dankali da kwai
Inason dankalin turawa sosai musamman idan aka hadashi da kwai. Iyalaina sunji dadin shi sosai. Nusaiba Sani -
Spagetti da sauce din kwai
Idan ka yima taliya souce din kwai akwai😋😋kitchenhuntchallange habiba aliyu -
-
Chicken shawarma
Shawarma akwai dadi ga kuma sauki wajen yi ki gwada yar uwa da kanki zaki bani labari basaikin je kin siyo a restaurant ba zaki iya yin taki a gida kuma tayi dadi mai gida ma yayi santi.#SHAWARMA Ummu ashraf kitchen -
Doya da kwai
Mutane dayawa na tmbya ta yadda na soya doyata kwan y kama jikinta sosai to alhamdulillah ga yadda nayi 🥰😄 ina ftn a dace#teamkano#kanostate Sam's Kitchen -
Kwai da nama
Wannan hadin akwai dadi, nama yayimin saura shine kawai dabara tazomin nayi shi haka. Afrah's kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10851088
sharhai