Wainar rogo

Maryam Riruw@i
Maryam Riruw@i @cook_16813739
Kano

A gaskiya inasan wainar rogo sosai mah saboda tanadadi barimada yaji akusa

Wainar rogo

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

A gaskiya inasan wainar rogo sosai mah saboda tanadadi barimada yaji akusa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 15mintuna
na mutum 2 yawa
  1. Maggi
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Garin rogo
  5. Garin kwaki
  6. Ruwan dumi
  7. Onga
  8. Cori

Umarnin dafa abinci

minti 15mintuna
  1. 1

    Dafarko zakisamu garin rogonki dana kwaki kamar gwangwani 1 kowanne, sai,ahadasu waje1

  2. 2

    Sai a jajjaga attaruhu da albasa ahadasu guri1

  3. 3

    Sai,a dumama ruwan dumi a ajiyeshi

  4. 4

    Sai a dauko hadin rogoda kwaki asamasa magi da cori amurza sai a dakko, attaruhu da albasa shima a murza. Sai a sakaruwan dumi badayawaba adama harsaiyadamu yayi danko abarshi yayi kamar minti 5 asamai. Akasco anasamasa danyasa yayi shatun hannu anasawa amai a soya,, shikkenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Riruw@i
Maryam Riruw@i @cook_16813739
rannar
Kano
cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes