Dan wake

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Sokoto

Wannan shine karo na farko Dana tabayin Dan wake.

Dan wake

Wannan shine karo na farko Dana tabayin Dan wake.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Kuka
  3. Kanwa
  4. Mai
  5. Dakakken yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade fulawarki a mazubi mai kyau,sai ki zuba kuka akai,sai ki kawo ruwan kanwa ki saka aciki,ki kwabashi da kauri

  2. 2

    Sai ki aza ruwan a pot su tafasa,sai ki dauko Dan wakenki,ki ringa diba kina sakawa a ciki,sai ki rufe y dafu,sai ki kwashe.

  3. 3

    Ki zuba soyayyen mai da dakakken yaji mai magi aciki.sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes