Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kabeji
  2. Karas
  3. Ketchup
  4. Mayonnaise

Umarnin dafa abinci

5mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki yanka kabejinki ki wanke ki barshi ya tsane saiki wanke Kara's ki gogashi ki zuba akai

  2. 2

    Saiki zuba ketchup da mayonnaise ki juya sosai

  3. 3

    Shikenan kina sawa a kowane irin abinci kici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
isha's cuisine
isha's cuisine @cook_18909438
rannar

sharhai

Similar Recipes