Garau garau da coselow

Meenat Kitchen @meenat2325
Garau garau da coselow akwai dadi cikayi Santo kenan #garaugaraucontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki gyara wake ki dorashi a wuta yaita dahuwa kisa maggi dunkule dan yayi saurin dahuwa idan yayi taushi ki wanke shinkafa ki zuba bayan mintuna 15 ki tace ruwan ki zuba tafasasshe saiki barshi mintuna 15 idan ruwan ya tsane ta dahu ki sauke
- 2
Sannan ki yanka kabeji ki wankesa ki tsane sannan ki wanke Kara's da cocumber ki yanka. Saiki hada çoselow kisa mayonnaise
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Shinkafa da wake(garau garau)
Yauma na sake dawowa da garau garau amma da farin wake wannan karan #garaugaraucontest Fateen -
Shinkafa da wake garau garau
Garau garau inji malam bahaushe ga dadi ga Gina jiki wollah ga saukin girkawa#garaugaraucontest Fateen -
-
-
Garau garau (shinkafa da wake)
Shinkafa da wake ko garau garau abinci ne da aka fi sani ya shahara a arewacin nigeria ana ci da mai da yaji da maggi sannnan akan iya qara wasu abubuwa domin dadin ci kamar su kifi da salak da sauran su shi ake kira (garau garau) #garaugaraucontest Ayyush_hadejia -
Shinkafa da wake (garau garau)
Garau garau abincin hausawa ne musamman wadanda suke a kano. Ina mutukar son garau garau domin shine abincin dana fi so naci yana d dadi sosai.xaki iya cinta da mai d yaji ko miya #garaugaraucontest# Salma's_delicacies. -
Shinkafa da wake(garau garau)
Khady Dharuna #garaugaraucontest Garau garau tana daya daga cikin abincin hausawa da akafi so, wasu don kwadayi sukeyi Wanda mafi yawa anfiyi don abincin yau da kullum. Haka zalika yarana Suna sonta sosai... Khady Dharuna -
Garau garau da nama da kwai
Wannan hadin akwai dadi kigwada kawai kiji dadinki #garaugaraucontest Meenat Kitchen -
Garau Garau
Garau Garau girkine na gargajiya Wanda muka gada tun iyaye da kakanni......garau garau abincine mai daukeda sinadarai masu gina jiki gakuma fadi dayake dashi....shiyasa naso na raba wannan kayataccen girki nawa na gargajiya (garau garau) daku.....bayan haka mahaifina ya kasance mason garau garau shisa nima nakesonta kunga kuwa abinda kakeso ka sowa Dan uwanka😘#garaugarauconteste Rushaf_tasty_bites -
Garau garau
Garau garau abincin rana a kasar Hausa, musamman ma idan taji kayan hadi irin haka, baa bawa yaro mai kyuya. Garau garau tana da farin jini wajen al’umma, Ga saukin dafawa, ga dadi a baki, ga kara lafiya, ga kuma sa koshi. #garaugaraucontest Cakeshub -
-
Garau garau
Garau garau abinci ne da yayi suna musamman arewacin kasannan, ana yin garau garau ta hanyan shinkafa,wake da gishiri, amma yanzu da zamani yazo ana kara masa kayan lambu kaman su latas,latas,kokumba da dai sauransu..kuma abinci ne me kara lafiya balle wake yanzu zan nuna maku yanda nake garau garau dina#garaugaraucontest Amcee's Kitchen -
-
Garau garau (shinkafar da wake)
Zan Iya kin cin komai amma banda garau garau, zan Iya cinta awa ishirin da hudu. Ga dadi ga amfani a jikin mutum#garaugaraucontest Fateen -
-
-
-
-
-
-
Garau garau girki daga mumeena’s kitchen
#garaugaraucontest Itadai garau garau wato shinkafa d wake abinchi Mai matukar farin juni ga mutanen Hausa musamman taji ganye ka hada d yajinka Mai dadi abinchi ne mai Sanya kuxari d Gina jiki habawa ba'a bawa yaro Mai kiya Yan uwa ga hanya mafi sauki wajen dafa garau garau kuma ki ganta fara Shar muje xuwa mumeena’s kitchen -
-
Shinkafar hausa da wake (Garau Garau)
Ko kin san cewa wake da shinkafa garau garau yafi dadi da shinkafar hausa da soyayen kifi😍😋Matso kusa kisha mamaki Jamila Ibrahim Tunau -
Garau-garau
Nida iyalina muna son garau-garau kuma bama gajiya da ita shi yasa kullum burina in sarrafata a zamanance Hauwa'u Aliyu Danyaya -
-
-
-
Garau Garau
Garau Garau abincine da yayi suna musamman ga nahiyar hausawa ,garau garau yana samuwa ne ta hanyar hada shinkafa da wake ,abinci ne mai gina jiki da kara lafiya musamman in an kawata shi da kayan lambu ire iren tumatir da dogon gurji da sauransu,ga saukin dafawa ga kuma gamsawar wa ga wanda yaci! Akwai hanyoyi da dabaru kala kala da ake amfani dasu wajen girka wake da shinkafa wato garau garau ,ni ga yadda nake dafa nawa ! Chef abdul -
Garau garau
#garaugaraucontest.Nikam wake bai cikin abinda nikeso.amm diyana suna qaunarta shiyasa nakan dafa musu ita.bayan Nan kuma sai ga wanga contest din .dalilin dahuwar garau garau kenan . Zahal_treats
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7942129
sharhai