Simple coleslaw

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cabeji
  2. Caras
  3. Mayonnaise
  4. Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki yanka cabeji kanana ki wanke shi

  2. 2

    Sannan ki wanke karas din ki ki goge shi

  3. 3

    Haka itama cucumber xaki wanke ta ki yanka ta tsaka tsakiya

  4. 4

    Sai ki zuba su a cikin kwano ki xuba mayonnaise cokali 3 ki yamutse

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes