Umarnin dafa abinci
- 1
Za’a zuba duka ingredients din a cikin blender sai a niqa shi
- 2
Sai a saka a fridge yayi sanyi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Fura da Nono
Fura da nono wannan abincin gargajiyane na Fulani. Ina son fura musamma in idan akaje Kauye aka kawo mana tsaraba. Ceemy's Delicious -
-
-
-
Fura da nono
#team kano#hug @Sams_Kitchen @cook_17475778 @jaafarYau mun leka rugar Fulani😋😋 Ummu Aayan -
-
-
Fura mai hadin kwakwa
Fura nadaya daga cikin abubuwanda nakeso na gargajiya shiyasa nake kokari saraffata 😉 Khady’s kitchen -
-
Fura da nono(yauri)
Duk Wanda ya Sha yauri bazai qara Shan mulmulalliya fura ba do tafi kowacce fura Dadi ( yauri) kenanYayu's Luscious
-
-
-
-
-
-
Fura Da Nono Ta Musamman 😋
Gsky wannan fura yh mana dadi sosai😋mai gida nah ne yh kawo shawaran cewa in hada wannan fura zai bada ma'ana, Kuma gsky yayi dadi sosai. Irin wannan yana yi na zafi sai ka rasa mi ma zaka chi to gsky wannan fura da non zai shiga sosai 😊 Ummu Sulaymah -
-
-
-
-
-
Gumba da nono da madara
Ina son wannan hadin saboda akwai dadi ga qisarwa ja dade bakaji yunwa ba HALIMA MU'AZU aka Ummeetah -
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10896766
sharhai