Gashashiyar kaza

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Mai
  3. Yaji
  4. Dandano
  5. Citta
  6. Tafarnuwa
  7. Mosoro
  8. Nono cokali daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kazarki ki zanka ta yankan gashi

  2. 2

    Ki shafa mata nono da sauran kayan hadin ki, ki rufe ta tayi minti goma

  3. 3

    Sai ki hura gawayin ki, ki gasa kinayi kina saka yaji

  4. 4

    Sai ki ci da cocumber da lemon tsami(ra ayinki)

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes