Kayan aiki

  1. Cabbage
  2. Cucumber
  3. Carrot
  4. Onion
  5. Powdered milk
  6. Mayonnaise
  7. Green pepper
  8. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka cabbage, green pepper, cucumber, onion. Saiki goga carrot ki hadesu wuri guda.

  2. 2

    Ki kwaba madara kadan da kauri saiki zuba akai, ki zuba mayonnaise da sugar kadan ki juya mai kyau.

  3. 3

    Zaki iya ci da abinci kala Kala

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes