Chocolate and watermelon cake

Meynerl's Kitchen
Meynerl's Kitchen @cook_16559854
Katsina

Akwae dadi sosai😋

Chocolate and watermelon cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Akwae dadi sosai😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Egg
  3. Baking soda
  4. Baking powder
  5. Sugar
  6. Sugar
  7. Butter
  8. Vanilla extract
  9. Milk
  10. Food colour(Red and green)
  11. Cocoa powder
  12. Cocoa powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki xuba sugar da butter dnk a bowl,kiyi mixing nsu till fluffy, sae kizuba egg dnk 1 bayan 1 kinasawa kina cigaba da mixing dnsu har su qare

  2. 2

    Sae ki zuba baking powder,baking soda,vanilla extract da milk and keep mixing

  3. 3

    Then sae ki zuba flour dnki kadan kadan kinayi kna mixing har kwabinki yayi daidai

  4. 4

    Sae ki raba kwaba nki 3
    1 kisa coco powder kiyi mixing,1 kisa green food colour,1 kisa red food colour

  5. 5

    Sae ki kawo gwangwanayenki,already dma kn kunna oven dnki y dan Fara zapi

  6. 6

    Na chocolate xaki xuba wan nan hadin naki wanda kika sa ma coco powder a gwangwanayen ki jere a oven

  7. 7

    Na watermelon zaki Fara zuba mai red colour sana kisa mai green colour,then shima sae ki jare a oven ki barshi for sometime

  8. 8

    Dayayi shikenan sae ci
    Note:kada ki cika wuta da yawa cux zai iya konewa,kuma kada ki cika gwangwanayen kisa kamar Rabi.
    Idan kinaso ki gane cake dnki yayi sai ki inserting chewstick idan y pito lpy lau tam cake dinki yayi,idan kuma yapito d batter tam sae ki barshi y kara.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meynerl's Kitchen
Meynerl's Kitchen @cook_16559854
rannar
Katsina
food is Bae....Cooking is fun
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes