Cake Mai shape din heart

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Gsky yayi kyau ga laushi ga dadi nd nasanyashi a wnn lkc na Valentine saboda kalar ja da shape na zuciya #val2020

Cake Mai shape din heart

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Gsky yayi kyau ga laushi ga dadi nd nasanyashi a wnn lkc na Valentine saboda kalar ja da shape na zuciya #val2020

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupFlour
  2. 1 cupSugar
  3. 1Butter simas
  4. Gishiri kadan
  5. Nutmeg kadan
  6. 1 tbspVanilla extract
  7. 6Qwai
  8. Food colour ja
  9. 1 tbspBaking powder
  10. 1/2 tbspVenigar
  11. 1/2 cupMadarar gari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki samu flour ki hadata da baking powder nutmeg da madaraki motsa saiki tankade ki aje a gefe saiki zuba Dan gishiri kadan

  2. 2

    Daga Nan saiki dauko bowl ki Sanya butter kisa muciya ko whisker kita motsawa Kinga yayi fari Kuma ba nauyi

  3. 3

    Saiki dauko kwai kina fasawa da dai_dai da dai_dai inkin saka daya saiki motsa har ki gama Sai kisa flavour ki motsa

  4. 4

    Daga Nan saiki dauko hadin flour ki dinga zubawa kadan kadan har ta qare saiki zuba ruwan khal kadan ki motsa

  5. 5

    Sannan saiki samu wani bowl din ki raba batter din biyu saiki dauko colour kisa 1½ a guda daya ki motsa in yayi saiki dauko mold dinki shafa butter akai sannan ki barbada flour a mold din saiki zuba batter din a cikin mold din saiki kunna oven idan yafara zafi sai kisaka batter din ki gasashi a 150 degree tsawon minti 25 saiki first dashi yasha iska shikenan

  6. 6

    Naci nawa da spices tea 😋...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes