Dambun shinkafa da zogale

zahra B
zahra B @90bzahra
Bauchi

Dambun shinkafa da zogale

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Barjejjiyar shinkafa
  2. Zogale
  3. Tattasai,tarugu, Albasa
  4. Maggi, curry, garlic, ginger
  5. Kifi, gyada, mai

Cooking Instructions

  1. 1

    A wanke shinkafar da aka barzata asa tsane a colendar, while tana kara laushi sai a grating kayan miya a yanka albasa a tsince zogale bayan antafasa adaka gyada amma kartayi laushi fasawa haka sai azo ahada shinkafan zogale gyada dasu garlic ginger da aka dakasau guri daya duk dasu maggi curry.kana iya sa mai kana kuma iya bari sai ka sauke sai kayi steaming.

  2. 2

    Inya dahu sai kasauke ka soya kifi ka garnishing dashi kana iya yanka cocumber akai inkanaso.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
zahra B
zahra B @90bzahra
on
Bauchi
cooking is my passion. I would like to explore more recipes on this platform. 😍
Read more

Comments

Similar Recipes