Jallof rice with smoke fish

Fatima Cuisine
Fatima Cuisine @cook_14580663
Kano State

Oh jallop rice is the best dishes in nigeria l like it very much

Jallof rice with smoke fish

Oh jallop rice is the best dishes in nigeria l like it very much

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

45min
1(person)
  1. 2Busasshen kifi guda
  2. 4maggie star
  3. 2grind red pepper
  4. 1grind tarrugu
  5. 1large tomatoes
  6. 1large spring onion
  7. Veg oil for cook
  8. 2tblsp curry powder
  9. 1tblsp thyme
  10. Salt optional
  11. Dry ginger and black pepper
  12. Water for cook
  13. 2 cuprice

Cooking Instructions

45min
  1. 1

    Dafarko xaki jika kifinki ki ajiye a gefe.sannan ki dakko tukunya ki xuba veg oil a ciki,sannan ki dakko jajjagenki ki xuba ki dan rage wuta su dawu kadan xakiga sun fara soyuwa

  2. 2

    Sai ki dakko kayan dan dano maggie star curry powder and thyme ki xuba a ciki ki cigaba da soyawa.

  3. 3

    Sannan ki dakko ruwa ki xuba yadda xai dafa miki shinkafarki.idan y tafaso ki xuba shinkafarki ki juya ki rufe.

  4. 4

    Sannan ki kawo spring onion dinki ki xuba a ciki ki xuba salt kadan.

  5. 5

    Idan ta fara dafuwa sai ki dakko wannan smoke fish dinki ki xuba ki xuba dry ginger and black pepper. Ki rage wuta yadda zai dafata ki rufe tukunyarki.

  6. 6

    Bayan ta tsotse sai ki sauki kiyi serving a abu mai daukar hankali 😍😍😍

  7. 7
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Cuisine
Fatima Cuisine @cook_14580663
on
Kano State
ina matukar alfahari d iya girki ina fata ubangiji ya taimakeni nazama kwararriya
Read more

Similar Recipes