Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Bota
  3. Kwai
  4. Magi
  5. Sukari
  6. Danbun nama
  7. Man suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakihada Duka kayan banda mai da Danbu ki chakuda Kisa ruwa kikwaba kibarshi minti goma

  2. 2

    Sai kimurza kina murzawa kinasa danbun nama kinarufewa

  3. 3

    Sai kidaura mai awuta yayi xafi kisoyashi

  4. 4

    Saici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes