Jollof couscous

Aysharh
Aysharh @Aysharh

Jollof couscous

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Couscous
  2. Greenbeans
  3. Karas
  4. Kayan dandano
  5. Tarugu
  6. Tattasai
  7. Albasa
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A niqa kayan miya a ajiye shi a gefe

  2. 2

    A dan zuba ruwa kadan a dafa couscous din sai a kwashe a dan bashi tsoro a wuta

  3. 3

    A zuba mangyada a tukunya idan yayi zafi sai a zuba kayan miyan,sai a saka kayan dandano da gishiri

  4. 4

    Sai a saka greenbeans daga baya a saka kara din

  5. 5

    Sai a juye couscous din a ciki ayi ta juyawa har sai ya dan turaru

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysharh
Aysharh @Aysharh
rannar

sharhai

Similar Recipes