Simple couscous

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Ga saukin yi ga dadi

Simple couscous

Ga saukin yi ga dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Couscous
  2. Attaruhu da albasa
  3. Carrot.bushesshen kifi
  4. Mai.dandano
  5. tafarnuwaCurry
  6. Kayan kamshi
  7. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kagyara kifi kisa masa gishiri ki jika shi da ruwan zafi.ki gyara carrot albasa tafarnuwa attaruhu

  2. 2

    Ki dora mai a wuta sai kisa albasa kadan da attaruhu idan yadan soyu saikisa kifinki da carrot kisa dandano da curry da gishiri ki sa kayan kamshi da albasa ki barshi yadahu sai ki zuba ruwan zafi aciki kibarshi yakara tafasa sannan kizuba couscous dinki ki rage wutar kibarshi kamar 2 min kikashe shikenan

  3. 3

    Kiyi boiling din kwanki ki hada

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes