Couscous jollof

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge yanada saukin yiga dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15min
2 yawan abinchi
  1. Couscous half leda
  2. Tomato, albasa,attaruhu
  3. Mai
  4. Maggi,curry,thyme

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Zan wanke kayan miya na markada indura tukunya insa mai inyanka albarsa idan tafara soyuwa insa kayan miya idan yafara soyuwa insa,ruwa 1 cup insa maggi,curry,thyme inbarshi yatafasa.

  2. 2

    Idan yatafasa insa couscous injuya inrage wutar ya turara se insauke aci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes